<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Mu Yabi Yesu Tare da Mala’iku LW478</title>
<lyrics>[V1]
 1) Mu yabi Yesu tare da mala'iku (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V2]
 2) Mu tada murya tare da mala'iku (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V3]
 3) Mu ɗaukaka shi, mu ba shi girma (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V4]
 4) Mulki da ikon sarauta nasa ne. (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V5]
 5) Mu ce &quot;Mai Tsarki&quot; tare da mala'iku. (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V6]
 6) Shi ne tushin Dawuda, ya ci nasara.
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V7]
 7) Mai isa ne kai fa ka ɗauki littafin. (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V8]
 8) Ka buɗe littafin da hatimansa bakwai (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V9]
 9) Ka karanta duka asirin Allah. (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V10]
 10) Kai ne Allah tun fil azal ma. (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V11]
 11) Mun gode, ya Allah, don ɗanka Yesu. (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V12]
 12) Ka sayi mu da jini naka. (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V13]
 13) Mu raira waƙa tare da mala'iku. (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.

[V14]
 14) Mu pansassu ne na Yesu Kristi. (2x)
 Halleluya, halleluya, in ji mala'iku.</lyrics>
<hymn_number>478</hymn_number>
</song>